Tun bayan bayyana bukatar sulha da 'yan-bindiga da tsohon gwamnan jahar Zamfara, Sanata Sani Ahmed Yariman Bakura ya yi lokacin da ya ziyarci Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, wasu manyan kasa da masana tsaro su ka fara tattauna batun don nemo mafita. 

from Najeriya - Voice of America https://ift.tt/9SxfkjJ