Jiya Talata Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya karbi bakuncin mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Amina Mohammed, da Malala Yousafzai, mai fafutukar goyon bayan ilimin yara mata kuma jakadiyar Majalisar Dinkin Duniya a Maiduguri.

from Najeriya - Voice of America https://ift.tt/Io9L6fb