Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi II wanda ya kasance daya daga cikin jakadun Majalisar Dinkin Duniya na muradun ci gaba mai dorewa, ya yi kira ga kasashe masu arzikin masana’antu, da su tallafawa kasashen Afirka da kudade don fadada ayyukan wutar lantarki ta hasken rana.

from Najeriya - Voice of America https://ift.tt/oFb4QxT