Mai martaba Sarkin Zazzau Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli wanda kuma shi ya jagoran Alhazan jihar Kaduna a matsayin Amirul Hajjin bana, ya ce aikin hajjin bana na cike da matsaloli da ya kamata mahukunta su duba domin su sauya salo.

from Najeriya - Voice of America https://ift.tt/CPJRXG7