Jama'a barkan mu da wannan lokaci sannun mu da sake Kasancewa a wannan sabon darasi a'inda zani kawo maku wata manhaja wadda zata baku dama gurin yin kira kyauta. Sannan kuma a daidai wannan lokaci wannan lokaci suna bayarda kyautar N150 a kowace rana.