Jama'a barkan mu da wannan lokaci sannun mu da sake kasancewa daku a wannan sabon darasin.

Ayau na kawo maku wani sabon WhatsApp me Abin Mamaki, wanda wannan WhatsApp yana Abubuwa da dama wanda sauran WhatsApp basu dashi.


Abubuwan burgewa da wannan WhatsApp yake dasu sune Kamar haka:-

1 Zaka iya daura Account sama da biyu ko fiye da haka, kai in sunkai É—ari duk zaka iya kamar yadda kakeyi a Facebook.

2 Zaka iyayin Chatting da kowane kalar Yare kakeso

3 Zaka iya canza mashi Theme wanda kakeso.

Kai dama Abubuwa da daman Gaske.

DOMIN DOWNLOADING


Danna nan domin kayi Downloading dinsa


Mu kansance a Darasi nagaba.

Mungode.