Manchester United ta mika wata bukata mai ban mamaki ga David De Gea, inda ta neme shi da kada ya koma wata kungiya, duk da cewa ta bar shi ya tafi a matsayin free agent.

A ranar Juma'a mai tsaron gidan dan kasar Sipaniya ya bar Old Trafford a hukumance bayan kwantiraginsa ya kare.

Tun da farko United ta yi sha'awar kulla yarjejeniya da De Gea kuma an cimma yarjejeniya kan sabbin sharuddan rage albashi.

De Gea ya sanya hannu kan sabon kwantiragin, sai dai ya ga manyan kungiyoyin Premier sun janye akan tayin sa.

Har yanzu dai ba a samu wata sabuwar yarjejeniya ba, wadda ta kai ga ficewar sa amma har yanzu United na bukatar sa har bayan ficewar tasa.

A cewar The Sun, Man united sun gayawa De Gea cewa kada ya amince ya koma wani wuri.

Suna son De Gea ya kasance a kulob, domin koda basu sami sabon mai tsaron gida ba.

Ana nuna cewa United nason dan wasan Inter Milan Andre Onana da kuma Diogo Costa na FC Porto.

Daga naku har kullum NHK, kuyi following dinmu a dukkan Social media din mu, mun gode.