@ NHKTECH @


Haka ne, muna iya fahimtar cewa kasancewa mu kadai a bayan gida yana iya zama mai ban sha'awa. Duk da haka, yin amfani da waya a kewaye zai iya jefaka dakai da masoyanka gurin kamuwa da bacteria masu matuqar hadari kamar E. coli, shigella, campylobacter, staphylococcus, streptococcus, da salmonella, wanda zai iya saka Lafiyar ku cikin Matsala.

Kasani cewa ruwa da barbashi na iska na maqalewa a Cover da kuma Murfi na waya, dalili kuma shine don yawanci ana yin su ne da roba, wanda hakan yasa ya zama wuri ne mai dumi da kwanciyar hankali ga Æ™wayoyin cuta. Ba kawai kwayoyin cuta ba, har ma suna iya kawo haÉ—ari na yaduwar wasu kwayoyin cuta kamar hepatitis A da Æ™wayar cutar sanyi ta gama gari, waÉ—anda za su iya canza wuri cikin sauqi su kuma manne a gurare masu qarfi kamar wayoyinku. 

 TO YAYA ZAN KARE KAINA?

Yadda zaka kare kanka daga fadawa ckin wannan hadarin shine ka aje wayar ka idan zakaje kewaye, sannan ka tabbata ka wanke hannunka bayan ka gama amfani da wayarka. 

'Yan uwa kuyi Comment da shawarorinku domin  hakan zai Taimaka wajen kare kawukan mu daga kamuwa da Æ™wayoyin cuta. 

By NHK

Karku Manta Kuyi Like Akan Page É—in mu na Facebook Mai Suna "NHKTECH" Domin Samun Sabbin Abubuwa da Suka Shafi Technology da kuma Samun Kudi.

Sannan Kuma Muna da Channel a YouTube da muke Kawo Wadannan Abubuwan cikin Bidiyo Sunan Channel É—in shine "NHKTECH" Sai kuje kuyi Mana Subscribe domin samun Bidiyoyin mu da zaran Mun Daura su.

Mu kasance daku a wani Sabon Darasin.