'Yan Uwa Barkan mu da wannan Lokaci Sannun mu da Sake Saduwa daku acikin wannan Sabon Darasi, Wanda a wannan Darasin zaniyi Maku Bayani Akan Wani Website Mai Matuqar Amfani.

Kana iya Shiga wannan Link dake ƙasa domin kallon Bidiyon Yadda Yake


Shi wannan website É—in, Zaka iya yin Abubuwa da dama Acikin shi bayan samun KuÉ—i da akeyi, Kamar ga Abubuwan da akeyi Kamar haka:

Da farko; Shi Wannan Website É—in ana Samun KuÉ—i Acikin shi ta hanyar amfani da Social Media, Kamar Yin Like, Comment, Status, Share Following, Review É—in Application da Sauran su (a YouTube, WhatsApp, TikTok, Instagram, Facebook, Twitter da sauran su).

Na Biyu; Sannan Zaka Iyayin Sayayya Acikin wannan website É—in (Kamar Sayen Data 1 Gb Akan 250, Kati duk ₦100 akan 97, Kayan Sakawa Sayen Wayoyi da Sauran Kayan Electronics da Sauransu.

Na Uku; Idan Kai É—an Kasuwa ne wannan website É—in Zakaji daÉ—in shi domin Zai Baka dama Ka daura Kayayyakin ka domin Mutane su Gani Su Saya.

Na HuÉ—u; Kuma Shi Wannan Website É—in Zai baka Dama Ka Samu Mutane a Account din Ka na Social Media (Kamar Facebook Page, Samun Subscribers A YouTube, Samun Followers a Instagram, TikTok, Twitter da sauran su)

'Yan Uwa Wannan Website yana da Matukar muhimmanci kudai Kawai Kuyi Register Domin Fara Amfani dashi.

Yadda Zakayi Register

Da Farko Ka danna wannan Link É—in

Na Biyu; Bayan ka danna Link É—in dana Aje Zaya Kaika Izuwa Website É—in, Zakaga Wani Guri daga nan Sama an Rubuta "Login" da Kuma "Sign up" Kawai saika Taba Shi.

Na Uku; Bayan ka danna shi zaya wuce dakai a inda Zai nuna maka wani Guri inda zaka saka Full Name É—in ka, Sai ka Saka Sunan Ka da Sunan Mahaifin ka. Sannan kuma Zakaga Sunan wanda ya gayyace ka daga qasa, shi wannan ba ruwan ka dashi, idan baka gani ba Saika saka"nasirknk02" a gurin, saika danna Sign up.


Na HuÉ—u; Bayan ka danna Sign up Zaya Wuce dakai Page nagaba a inda zaya Tambaye ka kasaka "Username" (kana iya saka Sunan Ka da kuma wasu Lambobi a gaba eg Misali2022), "Gmail" (ka tabbatar Active ne domin zasu turo code ta Email É—in) da kuma Password (eg Misali@2022).

Na Biyar; Bayan nan Zaya Wuce dakai Zasuce sun Tura Otp Code ga wannan Gmail É—in, sai kaje cikin Application É—in ka na Gmail ka dauko Code É—in sai ka danna Confirm Sai ka danna Continue.
Na Shida; Bayan nan Zaya Wuce dakai Page nagaba inda zaka Zabi Gender, State din da kake Sai Local Government. Daganan Saika danna "Set Location" domin ya wuce dakai.
Na Bakwai; Zaya kaika Inda zaka saka Hoton ka, idan kana so kana iya Sakawa idan baka so sai kayi Skip domin ya Wuce dakai.
Na Takwas; Daga nan ka Gama Yin Register a Wannan Website É—in.
Yadda Zaka Fara Samun KuÉ—i

Yanzu Abinda Ya Rage Shine Yadda zaka fara Samun KuÉ—i da wannan website É—in. Kafin ka Fara Samun KuÉ—i Acikin wannan website É—in dole sai kayi Activating na Membership Wanda zaka biya ₦1000 domin kayi Activating. To amma fa ku sani kada kaji ance ayi Activating kaji bazaka iya ba Domin Abinda zaka Samu Sai yafi haka domin babu iyakar abinda zaka iya samu Acikin wannan website É—in, kaga kenan kamar kasuwanci ne zakayi, kuma qarancin Abinda Zaka iya Cirewa shine ₦100 cikin sauqi zaka maida Abinda ka saka har ka fara cin Riba. Amma kuma idan kai ba Samun KuÉ—i ya Kawo ka cikin wannan website É—in ba misali qila kanaso ka sayi data ko Airtime ko wasu kayayyaki to Dole sai ka saka kuÉ—i Acikin Wallet É—in ka, domin yin Sayayya. Haka kaima wanda kake so kayi Activating saika saka kuÉ—i sannan zakaje kayi Activating, saboda haka ga yadda ake saka kuÉ—in.

Yadda ake saka kuÉ—i

Da Farko; Zaka dawo Dashboard (Home) zakaga Wallet Balance É—in ka, daga qasan Wallet É—in Zakaga Fund da kuma Withdraw sai ka danna Fund.
Na Biyu; Zaya Kaika inda Zaka Saka Amount Saika Rubuta Yadda kake so (Idan Activating zakayi ka saka ₦1000 idan Sayayya ce sai ka saka yadda kake so).

Na Uku; Bayan nan Zaya Kaika inda zaka biya kudin Amma zaya nuna maka ATM Idan kana so zaka iya biya dashi, idan kuma ba dashi kake so ka biya ba, saika danna Change Payment Method Zai Baka Zabi da yawa Amma Ina Baka Shawarar kayi Amfani da USSD domin zaifi sauqi. Bayan ka zaɓi USSD zasu ce ka Zaɓi Bakin ka, kana zabar Bankin Zasu baka Code. Saika danna Kan Code din Kana dannawa zai kaika zuwa Dialer (agurin Saka Lamba) sai kabi Matakai har ka biya kudin.

Na HuÉ—u; Bayan ka biya kudin saika dawo Dashboard Zakaga Kudin ka Sun Shiga cikin Wallet É—in daga Lokacin saika je kayi Abinda kake so Acikin website É—in.

Yadda Zakayi Activating Membership

Bayan Ka Saka Kudin, Saika duba daga nan Qasa zakaga An Rubuta "Go Social", bayan ka danna shi Zaya Wuce dakai inda zakaga Wasu ZaÉ“i biyu Daya "Earning" Daya kuma "Portfolio", saika Zabi Get Started na Farko wato na "Earning". Yana wucewa zaya zakaga daga can Qasa An Rubuta Become a Member and Start Earning Kawai saika danna kanshi. Daga nan zai nuna Maka Click to Pay daga Qasa, daga nan Zakaga ZaÉ“i biyu Saika Zabi Pay with Wallet, Bayan ya wuce dakai Zasuce ka saka Phone number É—in ka saika danna Update Phone number zai wuce dakai, daga nan Zasu Turo code ta wannan Lambar sai kasa Saika Danna Confirm sai kayi Continue. Yana wucewa Shikenan ka biya Zakaga sun baka ₦115 kyauta kuma zaka iya Cirewa nan take.

Daga nan kayi Activating Membership Saika Fara Aiki ana Biyan ka , zaka dawo ka taɓa Go Social Daga nan Saika danna Get Started na Farko domin ka fara Aiki.

Yadda Zaka Cire Abinda ka Tara

Duk Lokacin da Account Balance É—in ka yakai ₦100 Kawai saika je Dashboard Sai kaje ka danna Withdraw, kana dannawa Zakaga sun nuna kayi Updating na Bank Details, kuma zasu gaya maka cewa sun Tura Otp Code ga Gmail É—in ka, daga nan sai kaje cikin Application É—in ka na Gmail ka dauko Code É—in Sai kayi Confirm kana Gamawa zasuce Bank Details Update Successful. Daga nan saika cigaba da yin Withdrawal É—in, nan take zasu tura maka Kudin ka cikin Account É—in ka.