Wannan wani Chat ne da MTN suka Kawo da ake cema Zigi, shi Zigi wani Robot ne wanda Mtn Suka Kawo domin yin chatting da Customers cikin sauqi, ta inda Zaka iyayin Abubuwa da dama Kamar Sayen Data da sauransu. 

Zaku Iyayin Chatting da Zigi Bot ta hanyoyi kamar haka:

-WhatsApp - https://wa.me/2349033000001?text=Hi 

-Facebook - https://m.me/MTNLoaded 

-Website - https://www.mtnonline.com

-Telegram - https://t.me/MTNOnlineBot

Yadda Zaka samu 1Gb da Zigi Bot

Bayan kun danna daya daga cikin Link dake sama zai kaiku kaitsaye inda zaku fara chatting da Zigi Bot. 

Sai kuyi Accept na Terms and Condition nasu, Daganan Yana Iya Buqatar daku saka Lambar Waya, bayan kunsaka za'a Turo Otp Code a Layin, da kunsaka shike nan saiku Rubuta Hello Kutura. Zaya Turo maka Jerin Abubuwa da yawa saika Danna na Qarshe wato Zigi Daily Free. 






Bayan nan Zai Turo da wani Rubutu Saika Zabi (1) Wato Zoom Trivia.  



Daganan Zasu Turo da Wani Hoto da Link a Qasan Hoton, zai kaika inda zakayi wani Quiz. 



Daga nan zakaga an Rubuta (Play Now) a website din da suka kaika sai kayi sauri ka danna domin sun saka maka Time kuma. anaso kagama Quiz din kafin lokaci ya qare. 

Da zaran kaci 100% Zasu turo maka 1Gb Cikin 24hours. 

 Idan wannan Rubutu ya burge ku to kuyi Like akanshi sannan kuyi share domin 'yan uwa su amfana

Idan da wani gyara ko korafi to kuyi shi a comment dake Qasa

-Nasir Hassan Kankia

KUYI FOLLOWING DINMU A

-Website din mu 

👇👇👇👇👇👇👇👇

www.nhktech.blogspot.com

-Youtube Channel din mu

 ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡ðŸ‘‡

https://youtube.com/channel/UCOa4rKWdst3mbspbcvD7okQ

-Telegram 

👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://t.me/naseertv

-WhatsApp Group din mu

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/K1NqCZYl0NgAzoRH4Xyk6C

-Facebook page

👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

https://m.facebook.com/Nhtech-1290446626718