Victor Osimhen yanzu shine dan wasan gaba na uku mafi daraja a duniya, a cewar mashahuran Masu kididdiga, da kuma Transfermarkt.

 Osimhen yana bayan dan wasan gaba na Paris Saint-Germain, Kylian Mbappe da Erling Haaland na Manchester City.

 Dan wasan mai shekaru 24, shi ne ya fi zura kwallaye a gasar Seria A kakar da ta wuce inda ya zura kwallaye 26 a wasanni 32.

 Dan wasan na Najeriya ya kara da wasu biyar a gasar zakarun Turai.

 Osimhen shi ne dan wasan gaba a gasar Seria A da Afrika.

Victor Osimhen shine É—an wasan gaba na qungiyar Napoli dake buga gasar Seria A ta qasar Italiya.

 Yayin da ÆŠan wasa Victor Osimhen yake na Uku, shi kuma Dan wasan gaba na Tottenham, Harry Kane yana biye masa a matsayi na hudu, sai kuma Lautaro Martinez na Inter Milan da yake a matsayi na biyar.

Daga Naku Har Kullum NHK