Jama'a barkan mu da wannan lokaci da fatan kowa yana lafiya.

A darasin mu na yau na kawo mana wani website wanda zaya bamu dama gurin sayen data mai sauki, duba da yanzu zamani yazo wanda dole mutum yasayi data domin yin Browsing ko kuma yin Chatting da abokan sa.

DOMIN SAMUN KYAUTAR SAMA DA N500
👇👇👇

Sunan Website da Kuma Yadda Zakayi Register

Sunan wannan manhaja shine ORAGONZ MOBILE TOP UP, acikin wannan website zaka sayi kowane nau'i na data tun daga SME daku Data Card, da kuma sayen kati tun daga VTU har Airtime Card, dss.

Ga jerin Farashin su na Data

Mtn 👉 236/GB
Airtel👉236/GB
Glo👉 256/GB
9Mobile👉 198/GB

Gurin Referral code zaka saka 👉 WEBLHT3

Domin yin Register
👇👇👇

Gurin Referral code zaka saka 👉 WEBLHT3

Bayan kun gama Register kaitsaye zaku iya cigaba da sayen Datar ku cikin Sauki.

Da fatan wannan darasi ya qayatar daku