Hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, DSS, ta ce ta shigar da kara a gaban kotu tana tuhumar gwamnan babban bankin kasar Godwin Emefiele da aka dakatar, biyo bayan umarnin da kotu t ta bayar tun farko cewa, ko dai a gurfanar da shi ko kuma a sake shi.

from Najeriya - Voice of America https://ift.tt/9RuXmeN