Dubun-dubatar Amurkawa na fuskantar matsanancin zafi rana daga California zuwa Texas, da Arizomna har ma da wasu sassa na Florida a kudancin Amirka zafin ranar ya zarta maki 43.