Yadda zaka samu katin waya kyauta ta amfani da SHAREit Lite

SHAREit Lite sanannen Application ne wanda ke taimakawa don tura hotuna, bidiyo, wakoki, da kuma kowane fayiloli ga 'yan uwa da abokai, kuma zaku iya tura ko wane file komai Girman shi, kuma komai yawan su. 

Akwai Æ™arin abin da wannan app É—in yake bayarwa. SHAREit Lite a halin yanzu yana bayar da kati kyauta ga masu amfani da shi.  Duk wanda yayi Download kuma yayi Install za'a bashi 6,000 Diamond don farawa da su. 

DOWNLOAD APP HERE

Kuna Iya Amfani Da WaÉ—annan Diamond Kawai Don Siyan Kati Zuwa Kowane Layi Da Kuke So, Akwai Wata Hanya Da Zaku Bi Don Samun Wannan 6,000 Diamond A Karon Farko.



Yadda Ake Shiga Shareit Lite

 Idan Kuka Bi WaÉ—annan Hanyoyin, Tabbas Zaku Samu Diamond 6,000 Don Farawa. Don Haka, Kammala WaÉ—annan Matakan:

Kayi Download Sannan Kayi Install Shareit Lite App Daga Nan.

Sai Ka Bude App ÆŠin, Daga Nan Sai Kayi Rajista, Bayan Nan Sai Kaje Zuwa Dashboard ÆŠin Ka, Zakaga Wani Guri An Rubuta 'invite Code' Danna Shi, Shigar Da '9714' Don Neman Diamond 6,000 Kyauta (Ngn 60)

 Sai Ka BuÉ—e Akwati Guda 20 Ka Tabbatar Yakai Zero (0). 

 Dakun Yi Wannan, Kun Shiga Shareit Lite Kuma Kun Sami Ladan Yin Rajista. Ka Tuna, Dole Ne Sai Kunyi Download Kuma Kunyi Install. Ta Amfani Da Link Dake Sama. Yanzu, Ta Yaya Za Ku Samu Ƙarin Diamond? 

Yadda Ake Samun Ƙarin Diamonds

 Akwai Ƴan Hanyoyi Don Samun Ƙarin Diamond Akan Wannan App Din, Na Farko Ana Amfani Da Lucky Spin, Na Biyu Kuma Shine Gayyatar 'yan Uwa Da Abokai. 

Lucky Spins

Kowane Mai Amfani Yana Samun Lucky Spins 3 A Kowace Rana. Ku Tabbatar Ka Yi Ƙoƙarin Shiga Wannan Aikin Ta Hanyar Da Ta Dace. Da Zarar Masu Shareit Lite Sun Gano Duk Wani Abin Da Ake Zargi Da Zamba, Ko Yaudara, Za Su Ƙuntata Ko Toshe Hanyar Shiga Asusunku, Hana Shigar Ku, Kuma Zasu Iya Soke Ko Karɓar Ladan Da Kuka Samu.

Referral Program (Gayyatar Abokai Da 'yan Uwa) 

Idan Kuka Ga Bazaku Iya Jure Ma Bude Akwatina Ba Ko Lucky Spin Domin Qara Samun Diamond Ba, Akwai Wani Aiki Da Zakuyi Domin Samin Qarin Diamond. Abin Da Kawai Za Ku Yi Shi Ne Gayyatar 'yan Uwa Da Abokanku, Suyi Download Da Kuma Install, Sannan Su Shigar Da Invite Code. Za Ku Sami Akwatuna Tare Da Samun Diamond 5180 (Ngn 50) Ga Kowane Aboki Da Kuka Samu Nasarar Kawowa Zuwa Shareit Lite. Babu Iyaka Ga Adadin Diamond Da Za Ku Iya Tarawa Ta Amfani Da Wannan Hanyar.

Yadda Ake Maida Diamond Zuwa Kati

 Kuna Iya Canza WaÉ—annan Diamond Zuwa Katin Waya Ta Hanyar Zuwa Dashboard ÆŠin Ayyukanku, Sai Ku Danna Kan Adadin Diamond Din Da Kuke Dashi Don BuÉ—e Shafin Da Zai Baku Damar Mai Dasu Katin Waya, Sai Ku ZaÉ“i Adadin Da Kuke Son Cirewa, Sai Ku Sa Lambar Da Kuke Son Turama Katin Amma Gurin Saka Lambar Kafara Saka Code Din Qasar Ka Sai Ka Saka Lambar Ka, Ka Tabbatar Ka Cire Zeron Farko Misali [2348123456789]

 Kada Kasa [23408123456789 Ko 08123456789] Kuma Ka Tabbatar Ka Zabi Kalar Layin Da Zaka Tura. Daga Nan Ba Zai Dauki Dogon Lokaci Ba Zai Shigo





Diamond Bazai Dawo Ba Idan Har Kuka Saka Lambar Waya Ba Daidai Ba. Karku Manta Wannan Shine Invite Code (9714) Da Zakuyi Amfani Dashi Don Samun 6000 Diamond.

 Idan Da Wani Gyara Ko Korafi To Kuyi Shi A Comment Dake Qasa

-Nasir Hassan Kankia

Kuna Iya Ziyartar Mu A

-Website Din Mu 

-Youtube Channel Din Mu

-Telegram

-Whatsapp Group Din Mu

Facebook Page